Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da ya sa muka kashe Manoma 78 a Borno —Shekau

Duk wanda ya sake kama dan uwanmu zai fuskanci irin hukuncin da manoman suka fuskanta.

Yadda aka ceto mata 4 masu ciki a gidan sayar da jarirai

Takaicin shi ne ta ci gaba da aikata laifin da ake tuhumar ta bayan kotu ta bada belinta.

Kisan Zabarmari: Majalisa ta shawarci Buhari a kan Hafsoshin Tsaro

Kisan Zabarmari ya sake taso da kiraye-kirayen sallamar Manyan Hafsoshin Tsaron Najeriya

Wanda ake zargi da kashe Shugaban APC na Jihar Nasarawa ya shiga hannu

Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana nasarar cafke mutumin da ya kashe shugaban APC a jihar.

Kashe-kashe: Shaikh Gumi ya bukaci Buhari ya yi murabus

Ya ce babu sauran uzurin da za a yi wa Buhari kan kashe mutane da ake yi kullum.