Zabarmari: A gabana aka yi ta yanka ’ya’yana —Mahaifi
Har yanzu ina cikin tashin hankali saboda irin rashin imani da na gani
Manyan Labarai
Har yanzu ina cikin tashin hankali saboda irin rashin imani da na gani
A gabana aka yanka ’ya’yana, an kawar da majiya karfi, alhali sai da muka sanar da sojoji
’Yan Najeriya na kira Majalisa ta fara muhawara, a kori Manyan Hafsoshin Tsaro nan take
Gwamnan ya halarci sallar jana’izar da aka yi inda ya taimaka wajen birne manoma 43.
Muna kokarin tabbatar da tsaro tare da bibiyar sawun masu aikata ta’addanci a jihar.