Manyan Labarai

Manyan Labarai

Harin Zabarmari: Buhari ya jajanta kan kisan manoma 43

Gwamnati na goyon bayan sojoji 100% su dauki matakan kare Nejeriya da jama’ar kasar.

Boko Haram ta yi wa manoma 43 yankan rago a Borno

An daure manoman shinkafar aka yi musu yankar rago, an jikkata 6, 8 sun bace a Zabarmari

Ba a ware wa tashar Mambila ko sisi ba

Arewa maso Gabas ta fusata saboda rashin samun kulawar gwamnati

Kotu ta ba da belin Sanata Ndume

An ba da belin Sanata Ndume bayan ya yi kwanaki a kurkuku

Da gangan muka rufe matatatun mai —NNPC

Barnar kudi kawai ake yi wurin gudanar da matatun.