Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta kashe mata da miji da ’ya’yansu 3 a Katsina

Wata gobara da ta tashi da safiyar Litinin ta kashe magidanci da matarsa da ’ya’yansa uku a unguwar Kofar Sauri da ke cikin garin Katsina.

Mako mai Majalisa za ta kada ƙuri’a kan ƙudurin ƙirƙirar sabbin jihohi

Majalisar Wakilai za ta ƙada kuri’a a ranakun 10 da 11 ga watan Disamba kan muhimman kudurorin gyaran kundin tsarin mulkin 1999, ciki har da kirkirar

DAGA LARABA: Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro

Irin Kalubalen da sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Gwabin Musa zai iya fuskanta yayin da zai kama aiki a ma’aikatar tsaro ta kasa.

Tinubu ya naɗa Janar Christopher Musa sabon Ministan Tsaron Nijeriya

Naɗin Janar Musa na zuwa ne kwana guda bayan murabus ɗin Mohammed Badaru daga muƙamin saboda dalilai na rashin lafiya.

An yi garkuwa da manoma 11 a Kudancin Kaduna

Wasu daga cikin waɗanda aka sace matasa ne da suka tafi gona domin yin roron wake lokacin da aka afka musu.