Manyan Labarai

Manyan Labarai

Manoma na biyan ’yan bindiga haraji kafin su yi girbi a Zamfara

‘Sai kun biya kudin da muka yanka wa garuruwanku sannan za mu bari ku yi noma’, injin ’yan bindigar

Gwamnonin Arewa na nema wa sarakuna gurbi a gwamnati

Gwamnonin Arewa sun yi kwamiti kan yadda za a shigar da sarakuna cikin gudanar da gwamnati.

ASUU na zargin Akanta Janar na kasa da mallakar kadarorin biliyoyin Naira

ASUU ta bukaci Akanta Janar na Kasa ya yi bayannin yadda aka yi ya mallaki kadarorin.

Tsohon lakcaran KADPOLY ya harbi matarsa ya kashe kansa

Ita kuma matar tasa lakcara ce a Jami’ar Jihar Kaduna (KASU).

Matsalar tsaro: Yadda fasinjoji suka kaurace wa hanyar Kaduna zuwa Abuja

Direbobin motocin haya dake bin babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja sun koka kan karancin fasinjoji saboda yadda ake kauracewa hanyar don tsoron masu gark