’Yan bindiga na neman fansar N270m kan daliban ABU
’Yan bindigar na neman miliyan N30 a kan kowane dalibi a matsayin kudin fansa
Manyan Labarai
’Yan bindigar na neman miliyan N30 a kan kowane dalibi a matsayin kudin fansa
Buhari ya ba wa ‘yan Najeriya tabbacin cewa babu wani abu da zai bari ya raba ta a matsayin kasa daya.
Rundunar Sojin Sama ta karyata labarin cewa Boko Haram ta harbo helikwafta a Jihar Borno
Mahara sun sace ’yan sanda 12 da ke aiki a Jihar Borno a hanyar Katsina zuwa Zamfara.
Kwacen wayar hannu ya yi sanadin rasa rayukan mutane da dama a jihar Kano, tare da raunata wasu.