Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya shiga ganawar sirri da Majalisar Tsaro ta Kasa

Shugaba Buhari a halin yanzu yana jagorantar zaman Majalisar Tsaro ta Kasa.

An rataye mutum 21 saboda aikata ta’addanci

Shugaban Kasar ne ya ba da lamuni a kan hukuncin da aka zartar a ranar Litinin.

Kungiyar kwadago ta ki amince wa da karin farashin man fetur

Ba za ta sabu ba domin kuwa hakan ya saba wa yarjejeniyar da muka kulla da Gwamnati.

Masu yi wa kasa hidima sun kamu da COVID-19 a Kano

Hukumar NYSC ta tabbatar da kamuwar matasanta biyu da cutar COVID-19 a Kano.

An ceto mutum 9 da aka yi garkuwa da su a hanyar Abuja

Daukacin mutanen da aka yi garkuwa da su sun kubuta bayan da sojoji suka yi artabu da ’yan bindigar.