An kara farashin fetur zuwa N172
Karo na biyar ke nan cikin wata biyar ake kara farashin fetur a Najeriya.
Manyan Labarai
Karo na biyar ke nan cikin wata biyar ake kara farashin fetur a Najeriya.
’Yan fashi sun tare wata motar dakon kudi sun wawushe makudan Naira a Legas.
Gwamnatin Tarayya ta ce ta shirya sake bude filayen jiragen sama na biranen Kano da Fatakwal
Rawlings ya rasu yana da shekara 73 bayan fama cutar coronavirus.
Fadar Gwamnatin jihar Benuwe ta ce mutuwarsa ta jefa ta cikin dimuwa.