Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sarkin Zazzau Ahmad Bamalli ya karbi sandar mulki

Sarkin Zazzau na 19, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli ya karbi ratsuwar aiki da kuma sandar mulki.

Yadda ake bikin mika wa Sarkin Zazzau sandar mulki

Jama’a sun yi wa Zariya tsinke don shaida bikin ba Sarkin Zazzau Ahmad Bamalli sanda.

An sace dan wan tsohon sarkin Kano Sanusi

Masu garkuwa da mutane sun dauke da ga tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II a hanyar Abuja zuwa Kaduna.

Batanci: Malaman Kano sun yaba da sauya sunan ‘France Road’

Alaramommi sun bukaci Gwamnatin Jihar Kano ta yanke hulda da kasar Faransa.

Shugabannin da ke dasawa da Trump sun ki taya Biden murna

Lopez Obrador ya ce ba zai yi azarbabin taya murna ba sai duk wata shari’a ta kare.