An yi garkuwa da manoma 11 a Kudancin Kaduna
Wasu daga cikin waɗanda aka sace matasa ne da suka tafi gona domin yin roron wake lokacin da aka afka musu.
Manyan Labarai
Wasu daga cikin waɗanda aka sace matasa ne da suka tafi gona domin yin roron wake lokacin da aka afka musu.
So da yawa mata na shiga cikin matsanancin halin cutar kansar mama musamman idan ba a gano cutar da wuri ba, wanda hakan ke jawo yanke maman gaba daya
Ganawar Tinubu da Janar GC Musa ya auku ne a ranar Litinin da dare, jim kadan kafin sanarwar murabus din Ministan Tsaro, Alhaji Muhammad Badaru Abubak
Har yanzu dai rundunar ‘yan sandan jihar ba ta fitar da wata sanarwa kan lamarin ba.
Sarkin ya jaddada cewa sarakunan gargajiya za su mara wa gwamnoni baya don kawo ƙarshen matsalar tsaro a Arewa.