Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta amince a ba wa Sarkin Zazzau sanda

Kotun ta amince a yi bukuwan mika wa Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli sandar Sarkin Zazzau

Sarkin Zazzau: Kotu ta tabbatar da nadin Bamalli

Babbar Kotu ta tabbatar da nadin Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin Sarkin Zazzau na 19.

Yadda Naira 100 ta jawo fadan kabilanci a garin Nsukka

Tankiya kan kudin dako ya rikide zuwa rikicin addini da ya haddasa gagarumar asara.

Ciwon kafa ya addabi mutumin da ya yi tattakin nasarar zaben Buhari

Mutumin da ya taka daga Gombe zuwa Abuja saboda Buhari na neman kudin magani

Majalisa ta bukaci a hana Buhari fita waje neman magani

Ta ce hana Buhari neman magani a ketare zai sa a inganta Cibiyar Lafiya ta Fadar Gwamnati