Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tambuwal ya aza harsashin masana’antar takin zamani a Sakkwato

Masana’antar za ta rika samar da metric tonne 200,000 na takin zamani

Dan Najeriya ya lashe zaben dan majalisa a Amurka

Dan asalin Najeriya ya zama dan majalisa mai wakiltar gundumar Columbia a kasar Amurka

Buhari na jagorantar taron Majalisar Zartarwa

Ana zaman ne a makon cikar wa’adin da ya ba ministoci su mika rahoton zamansu da jama’a

Zaben Amurka: Yadda Trump da Biden suka ja daga

An yi hasashen Biden na da mafi rinjayen nasara a jihohin mafi muhimmanci a siyasar kasar.

Dubun mai sayar da takardar daukar aiki ta bogi ta cika

’Yan sanda a Jihar Kano sun cafke mutumin da ya kware wurin damfarar masu neman aiki.