Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ana tsine min a masallatai saboda #EndSARS —Aisha Yesufu

Ta yi mamakin ana tsine mata yanzu alhali ta yi irinsa a zamanin Jonathan ba a kushe ba

Okonjo-Iweala: Yadda Amurka za ta bata wa WTO lissafi

Kasashe 104 sun goyi bayan Okonjo-Iweala amma Amurka ta ce allambaran sai ’yar takarta

Buhari ya ba ministoci mako daya su kawo rahoton rikicin #EndSARS

Ya umarci kowannensu ya kawo rahoton tattaunawa kan magance rikicin

Ina kan gaba duk da adawar Amurka – Ngozi

Za mu ci gaba a ranar 9 ga watan Nuwamba, ko mai rintsi mu ne a gaba.

Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe ta rasu

Za a yi jana’izarta a Masallacin JIBWIS da ke Bolari a gobe Juma’a da misalin karfe 1:30 na rana.