Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe ta rasu

Za a yi jana’izarta a Masallacin JIBWIS da ke Bolari a gobe Juma’a da misalin karfe 1:30 na rana.

Sabon Sarkin Zazzau ya kai ziyara Masarautar Kano

Duk abin da ya shafi Masarautar Kano, mu ma ya shafe mu.

An harbe masu kutse hudu a Kwalejin Kwastam

An bindige hudu daga cikin miyagun bayan sun yi biris da harbin tsoratarwa

’Yan bindiga sun kai hari masallaci, sun yi garkuwa da mutum 17

Masu garkuwa da mutane sun sace mutum 17 a masallaci a Nasarawa

ASUU ba ta cimma matsaya da gwamnatin tarayya ba

Wakilan kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta zauna a teburin sulhu da wakilcin tsagin gwamnatin tarayya karkashin jagorancin minisat