Za a kashe N4.5bn don gyara titunan Abuja da buga takardun jarabawa
Majalisar ta amince a ware N2.9bn don buga takardun jarabawar.
Manyan Labarai
Majalisar ta amince a ware N2.9bn don buga takardun jarabawar.
Okonjo-Iweala ta zama shugabar WTO mace ta farko kuma mutum na farko daga Afirka
Za a fara gudanar da zaman ne da misalin karfe 3.00 na yammacin Larabar yau.
Sadiya Umar-Farouk ta ce ta raba wa jihohi 36 tan 70,000 na kayan abinci lokacin kullen COVID-19
Ya yi alkawarin biyan bukatun sojoji domin tabbatar da tsaro da dorewar Najeriya a dunkule