Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda satar kayan tallafi ta yi sanadiyyar korar jami’in tsaro daga aiki

Rundunar tsaro ta NSCDC ta kori jami’in ta da ta kama dumu-dumu da laifin satar kayan tallafini

Lalong ya janye dokar hana fita a Filato

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya ba da umarnin janye dokar hana fita ta sa’o’i 24 da ya sanya a jihar

An ba ‘barayin’ kayan tallafin Adamawa sa’a 12 su dawo da su ko a rushe gidajensu

Gwamnan Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya yi barazanar rushe gidajen mutanen da suka kwashe kayan tallafi

Buhari ya sake nada Mahmud Yakubu a matsayin shugaban INEC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Mahmud Yakubu a matsayin shugaban (INEC)

An ci gaba da shari’ar nadin Sarkin Zazzau

Kotu ta umarci kowane bangare ya tsaya a matsayinsa na yanzu zuwa lokacin da za ta yanke hukunci