Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun gano zinaren N23m bayan shekara 13 da ɓacewarsu a Borno

Tun a shekarar 2012 a lokacin wani harin Boko Haram a yankin Malam Fatori da ke Jihar Borno kayan zinaren suka ɓace

’Yan bindiga sun sace fasto da matarsa  masu ibada a Kogi 

’Yan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto da matarsa da mabiyansa a yayin da suke tsaka da ibada a coci da ke a  Jihar Kogi.

N750,000 kuɗin bikin yaye ɗaliban Jami’ar MAAUN ya tayar da ƙura a Kano

Jami’ar MAAUN ta dage a kan cewa, duk wanda bai gamsu ba ya tafi kotu, amma babu gudu babu ja da baya a gudanar da bikin yadda ta riga ta tsara.

NAJERIYA A YAU: Halayen Da Ambasadoji Ya Kamata Su Mallaka Kafin Tura Su Wasu Kasashe

Irin halayen da ya kamata jakadun dake wakiltar Najeriya a kasashen duniya ya kamata su mallaka tare da nunawa.

Olisa Metuh ya sauya sheƙa zuwa APC, ya ce PDP ta manta da shi

Metuh ya ce PDP ta yi watsi da shi a lokacin da yake neman ɗauki.