Manyan Labarai

Manyan Labarai

An cafke boka zai kwakule idanun jariri a Kano

Ya shiga hannu bayan ya yi yunkurin kwakule idanun jariri domin hada layar bata

Ta rasa ranta yayin wawason kayan tallafi a Kaduna

Mun fasa ma’ajiyar ne da misalin karfe 7 na dare bayan mun bijire wa ‘yan sanda.

#EndSARS: Ganduje ya nemi taimakon Rarara da Ali Nuhu

Ya bukaci Rarara da ya rera wakokin fadakar da jama’a kan muhimmancin zaman lafiya.

‘Yan Boko Haram 16 da ‘yan gudun hijira 4 sun mutu a musayar wuta a Borno

Akalla mayakan Boko Haram 16 ne suka mutu a ba-ta-kashin da suka yi da sojoji a damboa

El-Rufai ya sassauta dokar hana fita a Kaduna

An dauki matakin hakan ne biyo bayan shawarwarin da Hukumomin Tsaro suka ba Gwamnati.