Manyan Labarai

Manyan Labarai

Batanci ga Annabi: An dage zaman kotu saboda rashin lauya

An dage shari’ar matasan da suka yi batanci ga Fiyayyen Halitta a Kano

Batanci ga Annabi: Shugaban Turkiyya ya nemi a daina sayen kayan Faransa

Erdogan ya bukaci a yi wa Macron gwajin kwakwalwa saboda yadda yake adawa da Musulunci

’Yan daba sun kwashe gadajen cibiyar COVID-19

An kwashe gadaje da katifu a cibiyar kula da masu cutar COVID-19 a Taraba

NBC ta ci manyan gidajen talabijin tara kan #EndSARS

Hukumar Dake Kula da Kafafen Watsa Labarai ta Kasa (NBC) ta ci wasu gidajen talabijin tarar Naira miliyan tara saboda rahotannin da suke yadawa kan za

Buratai na ganawar sirri da kwamandojin soji

Kwamandojin sojin Najeriya na ganawar sirri kan yanayin tsaron da kasar ke ciki