Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abin da ya sa muka boye kayan tallafi —Gwamnoni

Gwamnoni sun ce sun adana kayan ne domin rabawa a lokacin da ya dace

Ku koro ’ya’yanku idan sun kawo kayan sata —Buhari

Buhari ya roki iyaye da matan aure su ki karbar kayan sata idan an kawo musu

Masu garkuwa da ma’aikacin jami’a a Jigawa na neman N20m

Yan bindigar da suka yi garkuwa da ma’aikacin Jami’ar Jigawa na neman N20m

Zulum ya raba wa mabukata 8,000 tallafi

Ya mika musu kudaden a hannunsu saboda babu Bankunan Kasuwanci a yankin.

Fasa Rumbuna: An sanya dokar hana fita a Adamawa

Dokar ta fara aiki karfe 3 ranar Lahadi bayan an yi wawa a rumbunan abincin jihar