Manyan Labarai

Manyan Labarai

El-Rufai ya sa dokar hana fita a Kaduna

Dokar hana fitar ta fara aiki nan take a kananan hukumomin Chikun da Kaduna ta Kudu

Mutane sun saci taki da iri mai guba a matsayin abinci

Muna rokon mutane da kar su ci abubuwan da suka dauka daga cikin rumbunan saboda za su yi sanadiyar rayuwarsu

An tarwartsa masu zanga-zangar #EndSARS a Abuja

An tarwatsa masu zanga-zangar ta hanyar yi musu tarnaki da barkonon tsohuwa.

EndSARS: Dalilin da ya hana Buhari magana a kan harbin Lekki

’Yan Najeriya sun soki Shugaban Kasar dangane da rashin magana ta nuna tausayi ko jajantawa.

An rufe masallaci kan la’antar malamin da ya yi batanci ga Annabi

An yi kiran daukar mataki tare da bayyana adireshin makarantar da malamin yake.