#EndSARS: Buhari ya yi wa ’yan Najeriya jawabi
Da karfe 7:00 na yamma za a watsa jawabin ta gidan talabijin na NTA da gidan rediyon FRCN
Manyan Labarai
Da karfe 7:00 na yamma za a watsa jawabin ta gidan talabijin na NTA da gidan rediyon FRCN
Daruruwan matasa da ake zargin bata-gari ne da sanyin safiyar Alhamis sun mamaye harabar Babbar Kotun birnin Asaba na Jihar Delta tare da banka mata w
Jami’an tasro sun yi dauki ba dadi da ‘yan daba da ken neman balla Gidan Yarin Ikoyi
Shugaban Kasa na jagorantar zaman Majalisar Tsaron yayin da zanga-zangar #EndSARS ke gudana
Sarkin Musulmi ya ce yin zanga-zanga bai dace da koyarwar addinin Musulunci ba