Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sultan ya roki limaman Juma’a su yi hudubar zaman lafiya

Sarkin Musulmi ya ce yin zanga-zanga bai dace da koyarwar addinin Musulunci ba

Ba za mu bari Filato ta sake fadawa cikin rikici ba —Lalong

Gwamna Lalong ya ce gwamnatinsa ba za ta bari Jihar Filato ta sake fadawa cikin rikici ba

EndSARS: An janye ’yan sanda masu kare manyan mutane

Kazancewar zanga-zangar EndSARS ta sa an janye ’yan sandan da ke tsaron manyan mutane

Mahara sun kashe mutum 20 a Zamfara

’Yan bindiga sun kashe mutum 20 a Karamar Hukumar Talata Mafara ta Jihar Zamfara

Sojoji sun yi wa gidan gwamnatin Imo kawanya

Soji dauke da manyan makamai sun yi wa Gidan Gwamnatin Jihar Imo kawanya