Hilary Clinton ta gargadi Buhari a kan kashe masu zanga-zangar #EndSARS
Ina kiran Muhammadu Buhari da sojojin kasan Najeriya, da su daina kasashe matasa masu zanga-zangar #EndSARS.
Manyan Labarai
Ina kiran Muhammadu Buhari da sojojin kasan Najeriya, da su daina kasashe matasa masu zanga-zangar #EndSARS.
Wata majiya ta ce sun tattauna ne a kan yadda zanga-zangar #EndSARS ke daukar sabon salo
’Yan daba sun cinna wuta a wasu bankuna tare da fasa shaguna suna satar kaya
Sojoji sun bude wuta a kan taron masu zanga-zangar ENDSARS a kofar shiga birnin Legas da ke Lekki
An kashe mutane an farfasa shaguna tare da satar dukiyoyi a unguwar Sabon Gari