Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace amarya da ƙawenta 14 a Sakkwato

Wata majiya ta ce har yanzu maharan ba su tuntuɓi kowa ba domin neman kuɗin fansa.

Sojoji sun ceto mutum 7 da ’yan bindiga suka sace a Kano

Rundunar ta nemi haɗin kan jama’a wajen ba su bayanai a kan lokaci.

Likitoci sun gindaya sabon sharaɗi bayan janye yajin aiki

An dakatar da yajin aikin na tsawon makonni huɗu, domin bai wa Gwamnatin Tarayya damar aiwatar da buƙatun da suka gabatar.

Tinubu ya sake aike wa majalisa ƙarin sunayen jakadu 32

Daga cikin waɗanda Tinubu ya aike da sunansu akwai tsohon shugaban INEC, Mahmood Yakubu, Femi Fani-Kayode, da Reno Omokri.

Muna buƙatar taimakon ƙasashen waje kan tsaro a Najeriya — Obasanjo

Obasanjo ya ce dole ne gwamnati ta ɗauki matakan kare al’ummarta.