Manyan Labarai

Manyan Labarai

#EndSARS: Majalisa ta dage sauraron ra’ayoyin jama’a

Zanga-zanga #EndSARS ta tilasra Kwamitin Majalisa daga taron sauraron ra’ayoyin jama’a

’Yan sanda sun bindige masu zanga-zangar #EndSARS a Abuja

’Yan sanda sun bude wa masu zanga-zangar #EndSARS wuta tare da kashe biyar daga cikinsu a unguwar Dutsen Alhaji, da ke yankin Bwari, Abuja. Rahotanni

An girke jami’an tsaro bayan barkewar rikici a Jos

An fasa shaguna da gilasan motoci tare da kone-kone bayan ballewar rikici a Jos

An sanya dokar hana fita a Legas

Gwamnatin Jihar Legas ta sanya dokar hana fita ta sa’a 24 a fadin jihar

’Yan daba sun kashe mutum uku a zanga-zangar #EndSARS

‘Yan daba da suka shiga zanga-zangar #EndSARS sun yi kisan gilla a Ketu, Jihar Legas