Manyan Labarai

Manyan Labarai

An fara sauraron karar da Iyan Zazzau ya shigar

Don Iyan ya kalubalanci zaben Sarki tun da ba a bi al’adar Masarautar Zazzau ba.

Matsalar tsaro: Aisha Buhari ta tayar da kura

Uwargidan Shugaban Kasa, Aisha Buhari ta jawo ce-ce-ku-ce bayan ta kaddamar da wani #maudu’in adawa da matsalar rashin tsaro a Arewacin Najeriya

Boko Haram: An umarci ‘yan jihar Borno su yi azumi ranar Litinin

Gwaman jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya ayyana ranar Litinin 19 ga watan Oktoba a matsayin ranar azumi da addu’o’i a jihar. Ha

Ganawa ta musamman da Alhaji Aminu Dantata

Hira ta musamman da babban attajiri Alhaji Aminu Dantata game da rayuwarsa da wasu muhimman abubuwa

Bidiyon tsiraici ya janyo cire jaruma daga fim din Kwana Casa’in

Ita dai Safara’u a cikin fim din an nuna yarinya ce mai natsuwa mai son karatu wacce ke burin ta zama likita.