Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda wutar lantarki ta kashe mai fenti da yaransa 5

Wutar lantarki ra kone wani mai sana’ar fenti da yaransa su biyar a Saminaka.

An yi taho-mu-gama da masu zanga-zangar #EndSARS a Abuja

Wasu matasa dauke da muggan makamai sun afkawa masu zanga-zangar #EndSARS a Abuja

Babu wanda zai iya hana zanga-zangar #EndDSARS – Shehu Sani

Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya ce babu wanda zai iya dakatar da zanga-zangar #EndSARS

Gobarar tankar mai ta janyo asarar dukiya a Legas

Hatsarin tankokin mai a kan gadar Otedola dake kan titin Legas zuwa Ibadan ya janyo asara

#EndSARS: Osinbajo ya bukaci masu zanga-zanga su mayar da wuka cikin kube

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya nemi afuwar ‘yan Najeriya kan SARS