Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ware wa gyaran hanyar Kano-Maiduguri karin N8bn

An ware karin kudaden ne domin kammala fadada babbar hanyar mai nisan kilomita 560

Majalisa za ta yi wa kasafin 2021 karatu na biyu

Majalisar Wakilai ta kammala karatu na farko a kan daftarin kasafin kudin 2021

Sarkin Zazzau ya kai wa El-Rufai ziyara

Sarki Ahmed Bamalli ya ziyarci Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai mako guda bayan nada shi

Matsalar tsaro: Kungiyoyin Arewa sun shirya zanga-zanga

Gamayyar Kungiyoyin Arewa (CNG) sun yi barazanar fara zanga-zanga game tabarbarewar tsaro a fadin yankin. Kungiyar ta ce muddin gwamnati da kungiyar k

Buhari na jagorantar taron Majalisar Zartarwa

Zaman Majalisar Zartarwa na 19 ta fasahar zamani wanda Shugaba Buhari ke jagoranta