Manyan Labarai

Manyan Labarai

Iyan Zazzau ya kai El-Rufai kotu kan nadin Sarki

Yana neman kotu ta soke nadin da El-Rufai ya yi wa Ahmed Nuhu Bamalli a matsayin Sarkin Zazzau

Rushe FSARS: Yanzu muka fara gyara aikin dan sanda —Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce rushe sashen ’yan Sanda na FSARS mai yaki da fashi shi ne matakin farko na gyaran fuska ga aikin dan sanda a Naje

WTO: Buhari na ganawar sirri da Okonjo-Iweala

Tsohowar Ministar Kudi, Ngozi Okonjo-Iweala, mai takarar shugaban Hukumar Kasuwanci ta Duniya na ganawa da Shugaba Buhari

Shugaban jam’iyyar PDP a Zamfara ya rasu

Shugaban jam’iyyar PDP a jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Mallaha Gusau ya rasu.

Kungiyar Izala ta aza harsashin gina jami’a

Mutane sun yi wa garin Hadeja na jihar Jigawa tsinke domin bikin aza harsashin ginin jami’ar Musulunci ta Assalam Global University.