Manyan Labarai

Manyan Labarai

Barau ya musanta zargin gwamnatin Kano, ya soki gwamna Abba

Sanatan ya ce kamata ya yi gwamnatin ta yi koyi da wasu ayyuka da ya yi wajen samar da tsaro a jihar.

Yadda ’yan mata ke kuɗancewa da kasuwancin fara a Kano

“A da ina sayar da kwano 10-20 na fara a rana, amma yanzu sai na sayar da buhu 20-30 a rana ɗaya”

DSS ta gayyaci Datti Baba-Ahmed kan zargin kalaman tayar da hankali

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci Yusuf Datti Baba-Ahmed, tsohon abokin takarar shugaban ƙasa na Jam’iyyar Labour a zaben 2023 tare da Pete

Gwamnatin Kano ta nemi a binciki Ganduje kan zargin kalaman ta da hankali

Gwamnatin ta ce ba za ta yadda wani ko wata ƙungiya ta kafa runduna ta tsaro a jihar ba.

Yadda mutane suka yi cikar ƙwari don halartar jana’izar Sheikh Dahiru Bauchi

Bauchi ta zama ba masaka tsinkr saboda yawan jama’ar da suka halarci jana’izar marigayin.