Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun kashe ’yan bindiga sun kwato mutum 23

Sojoji sun hallaka ’yan bindiga uku tare da ceto mutum 23 a jihohin Katsina da Zamfara

Ganduje ya dakatar da hadiminsa saboda sukar Buhari

Salihu Tanko Yakasai shi ne na biyu da Ganduje ya dakatar saboda sukar Shugaba Buhari

An rushe rundunar ’yan sanda ta FSARS

An rusa rundunar ’yan sanda ta FSARS a dukkannin jihohin Najeriya da Birnin Tarayya inji shi.

Akeredolu ya lashe zaben Gwamnan Ondo

Akeredolu ya samu nasara a 15 daga cikin kananan hukumomi 18 na jihar Ondo

Zaben Ondo: Akeredolu ya dauko hanyar nasara

Sakamakon zaben Gwamnan Jihar Ondo ya nuna Rotimi Akeredolu yana kan gaba.