Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta yanke wa Donald Trump da Sarki Salman hukuncin kisa

Kotun ta zartar da hukuncin ne kan Shugaban Amurka da wasu mutum 9 ciki har da Sarki Salman Bin Abdulaziz Al-Saud na Saudiyya.

Muna gyara tarbiyyar matasa ta hanyar hip hop —Nomiis Gee

Nomiis Gee ya ce ba ya nuna komai sai ya tabbatar ba illa.

Zan gyara wa ’yan sanda zama —Buhari

Buhari ya umarci shugaban ’yan sanda a hukunta jami’ansa masu cin zalin ’yan kasa

Sarkin Zazzau a Sallar Juma’ar farko bayan nadi

Dubban jama’a sun taru domin ganin Sarkin Zazzau Ahmed Bamalli a Sallar Juma’arsa ta farko

Tirka-tirkar da aka yi kan nada Sarkin Zazzau

Abin da kuke son sani kan nadin Sarkin Zazzau na 19 Alhaji Ahmed Nuhu Bamalli da tarihinsa