Sarkin Zazzau: Masu Zaben Sarki sun yi mubaya’a
Masu zabar sarki sun yi wa Sarki Ahmed Bamalli mubaya’a awanni kadan bayan an nada shi
Manyan Labarai
Masu zabar sarki sun yi wa Sarki Ahmed Bamalli mubaya’a awanni kadan bayan an nada shi
Yariman Zazzau, Alhaji Munir Jafaru ya taya sabon sarki Ahmed Nuhu Bamalli murna
Gwamnan El-Rufai ya nada Magajin Garin Zazzau, Alhaji Ahmed Bamalli Sarkin Zazzau na 19
Sarkin Zazzau
Za a yi jana’izar Alhaji Mahmudu Aminu Bayero da karfe 2.00 na rana a Kofar Kudu