Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tsohon Shugaban Asibitin Mallam Aminu Kano ya rasu

Tsohon Shugaban Asibitin Koyarwa na Mallam Aminu da ke Kano, Farfesa Abdulhamid Isa Dutse, ya riga mu gidan gaskiya a Yammacin jiya na Litinin bayan y

Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudi a ranar Alhamis

A ranar Alhamis ake sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekarar 2021 a gaban zaman tare na Majalisu biyu na

Iyalai miliyan 1.5 za su mallaki gidaje a Najeriya

Gwamnati za ta ba ’yan kasa rance su sayi gidaje miliyan 1.5 da za a gina masu saukin kudi

‘Yan bindiga sun hallaka mutum 10 a Katsina

Mahara sun kashe jami’in kwastam da wasu mutum a Jihar Katsina a ranar Juma’a

Ambaliya ta sa ’yan majalisar Kogi hijira daga gidajensu

Ambaliya ta mamaye unguwar ‘yan Majalisar Dokokin Jihar Kogi tare da tilasta musu hijira.