Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya yi wa malamai karin albashi da shekarun aiki

Shugaban Muhammadu Buhari, ya yi wa malaman makaranta karin albashi da yawan shekarun aiki daga 35 zuwa 40. Buhari ya bayyana hakan ne a wajen taron z

Me ya sa Boko Haram ke hakon Gwamna Zulum?

A makonni biyu da suka gabata ne Gwamnan Jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum ya tsallake rijiya da baya a karo na uku bayan da ’yan bindigar da a

An cafke matar da ta kashe ’ya’yanta 2 a Kano

An cafko matar ne bayan ta tsere jim kadan da ta kashe ’ya’yan nata biyu

Cibiyar bincike na kokarin alkinta irin jakuna a Najeriya

Cibiyar Bincike Kan Dabbobi ta Kasa Dake Zariya (NAPRI) da hadin gwiwar wasu kamfanoni masu zaman kansu na kokarin kafa wuraren kiwo a jihohin Bauchi

Sheikh Ja’afar da Albani sun samu karramawa

Manyan malam da ’yan bindida suka kashe sun yi fice wajen gina rayuwar al’umma