Manyan Labarai

Manyan Labarai

Trump zai haramta wa ’yan Najeriya da wasu ƙasashe zuwa Amurka

Trump ya ce baƙin suna haddasa rikice-rikice a ƙasar.

An janye ’yan sanda 11,566 daga yi wa manyan mutane rakiya – Egbetokun

Babban Sufeton ’yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya ce sun janye ’yan sanda 11,566 da ke rakiyar manyan mutane kamar yadda Shugaban Ƙasa ya ba d

NAJERIYA A YAU:Waiwaye Kan Irin Gudunmawar Da Sheikh Dahiru Bauci Ya Bayar Ga Cigaban Addini

Waiwaye kan gudunmawar da Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauci Ya bada ga cigaban addini da al’umman Musulmi.

Rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi ta bar babban gibi a Najeriya – Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana kaduwa da rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci kuma jagoran Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Sheikh Dahiru Bauchi: Malamin da zuri’arsa ta fi kowacce yawan mahaddata Alkur’ani

Bayanai sun nuna fitaccen malamin yana da ’ya’ya 95 da jikoki 406 da tattaba-kunne 100. Daga cikin wannan adadin, ’ya’yansa 77 da jikoki 199 da kuma t