Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a bude makarantun Gwamnatin Tarayya 12 ga Oktoba

Jihohi sun samu izinin bude makarantunsu cikin kiyaye matakan kariyar COVID-19

Sana’o’i: Gwamnati ta fara rabon tallafin N30,000

Masu nasa’o’in hannu guda 333,000 ne za su samu N30,000 kowannensu

Jawabin Buhari kan farashin man fetur ya janyo cece-kuce

Jawabin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi a kan saukin farashin man fetur a Najeriya ya jawo cece-kuce a tsakanin al’ummar kasar yayin da wasuns

Shekara 60: Mene ne sabo a jawabin Shugaba Buhari?

Jawabin shugaban kasa na Bikin Zagayowar Ranar Samun Mulkin Kai a wannan karon ya bambanta da na baya, saboda akwai tuna baya a cikinsa. Ya bude jawab

Bikin shekara 60: Mun fi daukaka a dunkule —Buhari

Shugaba Buhari ya ce kasar za ta fi samun daukaka ne idan ta ci gaba da zama kasa daya