Manyan Labarai

Manyan Labarai

Bikin shekara 60: Mun fi daukaka a dunkule —Buhari

Shugaba Buhari ya ce kasar za ta fi samun daukaka ne idan ta ci gaba da zama kasa daya

Bai dace Najeriya ta fi Saudiyya arahar man fetur ba —Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce bai kamata Najeriya ta fi Saudiyya arahar mai ba

Zaben Amurka: Yadda muhawarar Trump da Biden ta buge da zage-zage

Muhawara tsakanin Donald Trump da Joe Biden ta kare da zarge-zarge da ma zage-zage

Gwamnoni 4 sun kaiwa Zulum ziyara jihar Borno

A ranar Laraba, Shugaban Kungiyar Gwamnonin Najeriya Dokta Kayode Fayemi na jihar Ekiti, ya jagoranci tawagar wasu Gwamnoni zuwa ziyarar jaje da nuna

Buhari ya rantsar da manyan sakatarori 4 a fadarsa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, ya rantsar da wasu sabbin manyan sakatarori hudu a fadarsa ta Villa da ke birnin Abuja. Sabbin manyan s