Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 40 a Jigawa

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta tabbatar da mutuwar mutum 40 yayin dai dubbai kuma suka rasa muhallai da gonakinsu sakamakon

Kotu ta yi fatali da bukatar Sheikh Zakzaky

Wata babbar kotu da ke zamanta a Kaduna, ta yi fatali da karar jagoran mabiya darikar Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky yayin da kuma ta ba da

Buhari zai gabatar da kasafin kudin 2021 a mako mai zuwa

A mako mai zuwa ake sa ran Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da daftarin kasafin kudin shekara mai zuwa a gaban zaman tare na Majalisun Tarayyar ka

Zulum ya gana da iyalan jami’an tsaron da aka kashe a harin Baga

A ranar Litinin 28 ga watan Satumba, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya gana da iyalan ‘yan sanda da dakarun sa-kai da aka kashe a w

Dalilin da ya sa ba za a janye wa Mali takunkumi ba – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce har yanzu akwai wasu al’amura da ke bukatar a shawo kansu dangane da shirin sojin Mali na danka wa farar hula mulkin ka