Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ambaliyar ruwa ta shafe yankuna 17,000 a jihar Neja

Gwamnatin jihar Neja ta ce akalla yankuna 17,000 ne ambaliyar ruwa ta yi wa mummunan ta’adi a jihar. Sakataren gwamnatin jihar, Ahmad Matane shine ya

’Yan kwadago sun dakatar da yajin aiki

Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun dakatar da yajin aiki da zanga-zangar lumana da suka kuduri aniyar farawa ranar Litinin. Wannan mataki ya biyo bayan

Laycon ya zama zakaran shirin BBNaija na 2020

Olamilekan Moshood Agbelese, wanda aka fi sani da Laycon ya zama gwarzon shirin talabijin na BBNaija karo na biyar na shekarar 2020. Laycon wanda  ya

‘Yan Boko Haram 36 sun mika wuya a Borno

Shalkwatar tsaro ta kasa ta ce akalla mayakan kungiyar Boko Haram 13 tare da iyalansu mata shida da kananan yara 17 da suka fito daga kauyen Koidila n

Boko Haram: Akwai ayar tambaya tsakanin gwamnati da sojoji – Dattawan Arewa

Kungiyar Dattawan Arewa (ACF) ta ce gwamnatin tarayya da sojoji na da dimbin tambayoyin da su ke bukatar su amsa a kan yakin da su ke yi da ta’a