Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Yan Najeriya miliyan biyu ne za su amfana da tallafin ‘Survival funds’ – Osinbajo

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce akalla ‘yan Najeriya miliyan daya da dubu 700 zuwa miliyan biyu ne ake sa ran za su ci gaji

Zaizayar kasa na hadiye gidaje a Kaduna

Mazauna Unguwar Zage-Zagi a Gundumar Rigasa da ke Karamar Hukumar Igabi sun ce suna cikin tashin hankali samakon yadda zaizayar kasa ke hadiye musu gi

Sarkin Zazzau: Gwamnatin Kaduna ta karbi sunaye uku

Gwamnatin Jihar ta karbi sunayen ’ya’yan sarki uku domin zabar Sarki na 19

Buhari ya sabunta nadin shugabannin PTDF, PEF da NCDMB

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya sake sabunta nadin mukamin Dokta Bello Aliyu Gusau a matsayin Babban Sakataren Hukumar Kula da Rarar Man Fetur (PTD

Sarautar Zazzau: El-Rufai ya tabbatar da karbar sunaye

Gwamnatin Jihar Kaduna ta tabbata karbar sunayen mutanen da za ta fitar da sabon Sarkin Zazzau daga ciki. Gwamna Nasir El-Rufai ya sanar da cewa masu