Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a bude makarantu ranar 5 ga watan Oktoba a Nasarawa

Gwamnatin Jihar Nasarawa ta ce za a bude makarantun Firamare da na Sakandire daga ranar 5 ga watan Oktoba na bana. Kwamishinan Ilimi ta Jihar, Hajiya

Ma’aikatan Shari’a za su shiga yajin aiki a ranar Litinin

Ma’aikatan Shari’a na Babbar Kotun Tarayya da ke fadin Najeriya, sun bayyana aniyyarsu ta shiga yajin aiki na makonni biyu wanda zai fara daga ranar L

Masu zabar Sarkin Zazzau sun mika wa El-Rufai sunaye uku

Daga cikin sunayen gwamnan jihar zai zabi Sarkin Zazzau na 19

Obaseki ya kai wa Buhari ziyara

A ranar Juma’a Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki, ya gana da Shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa da ke birnin Abuja. Gwamnan bayan ganawarsa da Shugaba

An rantsar da gwamnatin rikon kwarya a Mali

Shugabannin rikon za su mulki kasar na wata 18 kafin su mika wa zababbiyar gwamnati