Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fashewar tankar mai ta kashe mutane da dama

Wasu rahotanni na cewa gobarar ta kashe mutum sama da 40 wasu da dama kuma sun samu rauni a Jihar Kogi

Kwanan nan za a dawo da aikin Umarah —Saudiyya

Karon farko da za a dawo da ibadar bayan dakatar da ita na tsawon watanni saboda COVID-19

Rashawa: Babu Gawuna a binciken da muke yi -Muhuyi

Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Jihar Kano, ta ce binciken da take gudanarwa a Ma’aikatar Noma ta Jihar bai shafi Mataimakin Gwamna

Zulum ya ba da N20m ga iyalan sojan da aka kashe

Sakamakon kisan da mayakan kungiyar Boko Haram suka yi wa wani kwamandan rundunar sojin Najeriya, Gwamnatin Jihar Borno ga bai wa iyalan mamacin gudun

NUC ta umarci jami’o’i su fara shirin budewa

Hukumar Kula da Jami’o’i ta umarce su da su fara shirye-shirye nan take