Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya yi ganawar sirri da Gwamnan Kano Ganduje

A ranar Litinin Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje da Shugaban Kwamitin Riko na Jam’iyyar APC, Gwamna Ma

Gwamna Zulum ya zabi sabon Sarkin Biu

Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum, ya amince da nadin Mai Mustapha Umar a matsayin sabon Sarkin Biu. Sabon Sarkin shi ne zai gaji Mahaifinsa, marigay

Masu zaben Sarkin Zazzau sun kebe

Za su mika sunayen da suka zaba kafin Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da sabon Sarki

Ana bin kowane dan Najeriya bashin N155,000

Bashin Naira tiriliyan 31 da ake bin Najeriya zai kara yawa a wannan shekara

A gaggauta korar hafsoshin tsaro —Dattawan Arewa

Ya kamata Buhari ya saurari koken ’yan Najeriya ya sallami manyan hafsoshin tsaro.