Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yadda aka sako mu bayan biyan fansar Naira miliyan 3

A ranar Larabar makon jiya ’yan bindiga da aka kiyasta sun kai 20, suka kai hari Unguwar Joka a kauyen Tungan-Maje kusa da garin Zuba a Abuja, inda su

Jami’an hukumar shige da fice sun karrama Sarkin Rano

Shugaban Hukumar Shige da Fice ta Kasa (NIS) Muhammad Babandede, ya bi sahun daruruwan jami’an hukumar masu ci da wadanda su ka yi ritaya da su ka fit

An kama limamai 2 bisa zargin yi wa ’yar bautar kasa fyade

’Yan sanda sun kama wasu limaman coci biyu bisa zargin yi wa wata mai yi wa kasa hidima fyade a karamar hukumar Obio/Akpor ta Jihar Ribas. Limaman coc

Boko Haram: Manoma miliyan 1 ba sa iya fita gona a Borno

Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum ya koka da yadda mayakan Boko haram ke jan ra’ayin kananan yara sakamakon fatara da rashin ayyukan yi a jihar. Fur

Ya yi kokarin kashe kansa saboda rashin kudin magani

Wani mara lafiya, Adelano Salawu, ya fada cikin rafi da nufin kashe kansa saboda ya kasa biyan kudin magani a Osogbo, babban jihar Osun. Da taimakon m