Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a kashe karin biliyan N600 a gyaran matatun mai

Bayan biliyan N276 da gyaran matatun ya ci a shekara uku Najeriya za ta kashe biliyan N600

Zaben Edo: Za a rufe hanya karfe 12 ranar Juma’a

Jami’an tsaro sun yi cikakken shirin tabbatar da zaben ya gudana cikin lumana da tsafta

Matattun ma’aikata 333 ne ake karbar albashi da sunansu a Jihar Neja

A daidai lokacin da ake ci gaba da tantance ma’aikatan gwamnati a jihar Neja, wani bincike ya bankado cewa akwai kimanin tsoffin ma’aikata

Kada UNICEF ta yi mana shisshigi -Gwamnatin Kano

Kwamishinan Shari’a na jihar Kano, Musa Abdullahi Lawan, ya ce kuskure ne Hukumar Kula Hakkokin Asusun Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF)

Yara 545,000 ba sa zuwa makaranta a Adamawa —UNICEF

Asusun Tallafawa Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya akalla yara 544,951 marasa zuwa makaranta a Jihar Adamawa a shekara ta 2019. Babb