Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zaben Edo da Ondo: Birtaniya za ta sa wa masu rikici takunkumi

Kasar za ta hana izinin shiga Birtaniya da kuma amfani da kadarori da ke can

‘Najeriya ta kusa durkushewa a hannun Buhari’

Shugabannin sun ce martanin Buhari ga Obasanjo akwai yarinta a ciki

Osinbajo zai tafi kasar Ghana

A ranar Talata Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, zai kama hanyar zuwa kasar Ghana kamar yadda fadar shugaban Najeriya ta bayyana. Matai

Shin an kai wa jirgin kasa hari a hanyar Kaduna?

Shin ’yan bindiga sun kai wa jirgin kasa hari a Rijana a hanyarsa ta zuwa Kaduna

Gwamnan Taraba ya raba wa ’yan majalisa jifa-jifai

An raba motocin bayan da aka yi zargin APC da neman sayen ‘yan PDP a Majalisar