Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya ayyana dokar ta-ɓaci kan matsalar tsaro

Shugaban ƙasar ya ba da umarnin a gaggauta ɗaukar ƙarin jami’an tsaro da suka haɗa da sojoji da ’yan sanda.

Tinubu ya aike wa Majalisar Dattawa sunayen jakadu

Wannan dai na zuwa ne bayan barazanar da Donald Trump ya yi na ɗaukar matakin soji a kan Najeriya.

Sojoji sun yi juyin mulki a Guinea-Bissau

Sojojin sun soke zaɓukan ‘yan majalisa da na shugaban ƙasa da aka gudanar.

Tukur Mamu ya karbi N50m daga kuɗin fansar harin jirgin kasan Kaduna – DSS

Hukumar tsaro ta DSS ta zargi dan jarida kuma mai shiga tsakani da ’yan ta’addar da suka sace fasinjojin jrigin kasan Kaduna-Abuja a shekarar 2022, Tu

Ko sisi ba a biya ’yan bindiga ba kafin su saki ɗaliban da suka sace – Gwamnan Kebbi

Gwamnan Jihar Kebbi, Nasiru Idris, ya ce ko sisi gwamnati ba ta biya waɗanda suka yi garkuwa da ɗalibai mata 25 na sakandaren gwamnati ta Maga da ke j