Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amurka ta sa wa masu magudin zabe a Najeriya takunkumi

Amurka ta sanya takunkumin ne ga wadanda take zargi da laifukan zabe a Najeriya

Farashin kayan abinci ya tashi —Ministar Kudi

Ta ce amma babu tabbas ko karin kudin mai zai kawo tsadar kayan abinci

Babu hannun gwamnati a kashe-kashe —Mailafia

Ya ce ya ji dadin yadda jami’an hukumar DSS suka yi masa tambayoyi cikin kwarewa

Buhari ko Obasanjo: Wa ya raba kan ’yan Najeriya?

Shugaba Obasanjo da Shugaba Buhari na zargin juna da raba kawunan ‘yan Najeriya

Batanci ga Annabi: Falana ya yi karar Gwamnatin Najeriya

Femi Falana ya kai karar gwamnatin jihar Kano da ta Tarayya a gaban Hukumar Kare Hakkin Bil-Adama ta Afrika da ke Banjul, babban birnin kasar Gambia,